A.Y.A Tech. Academy

As-salamu Alaykum!!!

Barka da zuwa A.Y.A Tech. Academy. Don Ilmantarwa Akan Abubuwan da suka shafi Cyber Security, Ethical Hacking Da sauran Ilmomi. Muna koyar da wannan ilimi ne badun kaje ka cutar da al’umma ba. Muna koyarwa ne domin ka kare kanka, ka taimaki al’umma da kuma zamanshi na ilimi kamar sauran Ilmomi. Da yaran Hausa muke koyarwa in Sha Allah. Muna kokari wajan kulawa da daliban mu da basu ingantacciyar ilimi. Koyan wannan ilimi yana da matukar muhimmanci a rayuwar ka. Saboda kashi daya ne cikin dari suke da wannan ilimi a cikin al’umma. Zai iya zama maka a matsayin sana’a. Muna bada Certificate idan ka kammala karatun ka. Ana samun kudi na halal a cikin wannan ilimi.

Kayi koƙari ka kalli wannan video dake kasa

ABUBUWAN DA ZA'A KOWA MAKA IN SHA ALLAH. A (A.Y.A TECH. ACADEMY)

By Ahmad Yahaya Ahmad Chairman/C.E.O

GARAƁASA GARAƁASA
Kayi kokari ka sayi wannan Courses ɗin Akan ₦15,000 domin farashin zai iya canzawa dan ba da daɗewa ba. 

DANGANE DA A.Y.A TECH. ACADEMY

SU WAYE MU?

A.Y.A Tech. Academy ce dake bayar da cikakken horo Kan sanin makamar nagartaccen kutse(Ethical hacking) da tsaro a yanar gizo(cyber security). Muna Koyar da al’umma sanin makamar kutse da tsaro a yanar gizo ta yadda zasu zama nagartattun masu kutse, Wanda ta hakanne suke iya gwaji da Bada tsaron na’urori daga mugayen Yan kutse(Black hat hackers).

BURIN MU SHINE

mu ilimintar Kuma mu Kara wayar da mutanen mu musamman masujin yaren Hausa , ta yarda zamu fiddo masu nau,i_nau’in hanyoyin da muggan Ƴan kutse suke amfani dasu, sannan Kuma mu nuna masu yarda zasu bawa na’urori tsaro daga masu kutse.

ABIN DA MUKEYI

Lallai zama nagartaccen Dan kutse(ethical harker) abu ne mai sauki Amma ba me sauki ba, kamar yadda kuka Sani akwai yanyoyi na online da yawa sedai dayawa daga cikin su ba daidai bane kuma sun tsufa Ma’ana ansamarda sabbin hanyoyi a madadinsu, to Koda kuwa ace kana da matashiya ko masaniya akan Tsaron yanar gizo. Mu a A.Y.A Tech. Academy mu na kokarin Saka maka duka abubuwan da kake bukata guri daya , kodai kana bukatar cikakken horo (online courses), kayan aikin kutse(hacking equipment) ko kuma kawai so kake ka kasance a Ankare da sabbin fitowar abubuwa a duniyar Kutse(Ethical hacking) to kazo gurin domin zaka samesu duka anan.

GARAƁASA GARAƁASA
Kayi kokari ka sayi wannan Courses ɗin Akan ₦15,000 domin farashin zai iya canzawa dan ba da daɗewa ba. 

DANGANE DA A.Y.A TECH. ACADEMY

WHO WE ARE

A.Y.A Tech. Academy is a leading provider of ethical hacking and cyber security training, we teach hacking and security to help people become ethical hackers so they can test and secure systems from black-hat hackers. Our goal is to educate people and increase awareness by exposing methods used by real black-hat hackers and show how to secure systems from these hackers.

WHAT WE DO

Becoming an ethical hacker is simple but not easy, there are many resources online but lots of them are wrong and outdated, not only that but it is hard to stay up to date even if you already have a background in cyber security. At A.Y.A Tech. Academy we aim to put everything you need in one place, whether you need full training (online courses), hacking equipment or if you just want to stay up to date with the latest in ethical hacking world, you have it all in here.

TAMBAYA ANAN SHINE, SHIN KUTSE YANA CIKIN DOKA?
(Maana an yarda da kutse a dokance ? )

Amsa a takaice shine, Eh kwarai matukar kana gwaji ko kuwa amfani da na’urori da kake dasu ko kasamu izinin gwajinsu. Shima Kutse fasaha(skill) ce kamar kowacce fasaha da zaka iya Koya, In kaso kayi amfani dashi ta hanya me kyau ko akasin haka(hanya Mara kyau).Amma koyan kutse, gwadawa da aiki acikin shi ba karya doka bane matukar ba kanayin amfani dashi bane gurin aikata lefi(crime) a yayin koyarshi ba. Yanzu haka akwai hanyoyi da dama na samin kudi a kutse Kuma Wanda be sabawa doka ba.Dan haka mutane da dama suna aiki a matsayin nagartattun Yan kutse ko masu gwajin alkalami(pen testers) har ana hayarsu dan bincikar tsaron kamfaninnika Wanda daga zarar sunga wani nakasu acikin kamfani zasu sanar da kamfani domin bawa na’urorinsa tsaro daga kutse,haka ana Kuma biyansu domin gyara matsalar kutsen da aka gano daga kamfani, ma’aikatu ko na’urorin gwamnati,haka ma daidaikun mutane. Babbar manufa anan shine: kutse fa ba komai bane illa ilimin fasaha kamar sauran fasahohi da ilimi da ake Koya, Wanda yaso yayi amfani dashi ta hanya me kyau ko yayi amfani dashi ta gurbatacciyar hanya. Amma dai ba karya doka bane koyansa ko gwadashi domin Sani da kwarewa matukar ba zaka yi mummunan laifi a lokacin koyansa ko gwajinsa ba.

SO, QUESTION IS HACKING LEGAL?

Short answer, yes it is as long as you’re testing systems that you own or have permission to test. Hacking is just a skill just like any other skill that you can learn. You can use it for good or you can use it for bad. But learning it, practicing it, and even working in it is not illegal as long as you’re not committing any crimes while you’re learning or practicing it. Now there’s actually lots of ways to make money hacking legally. Lost of people work as ethical hackers or pen testers where they get hired to test the security of companies so that they can tell the companies the weaknesses and the companies will secure their systems. The main idea is hacking is just a skill just like any other skill that you can learn. You can use it for good or you can use it for bad. But learning it, practicing it and even working in it is not illegal as long as you’re not committing any crimes while you’re learning or practicing it.

OUR TEAM

Ahmad Yahaya Ahmad

FOUNDER, CHAIRMAN/C.E.O AND LEAD INSTRUCTOR

62966297-8f25-4a1b-899d-480a49138440

Hajar Muhammad

SECRETARY

Hassan Muhammad Attahiru

SENIOR TEACHING ASSISTANT

son

Ibrahim Ahmad Yahaya

SECURITY ANALYST

Testimonials

Tsaron yanar gizo (Cyber security), gwaji acikin aiki (Penetration testing), da kayan yin aikin nagartaccen kutse(Ethical hacking tools) duka ana amfani dasu ne wajan samun ilimi kawai. Yunkurin yin kutse a na’urar kwamfutar da ba taka ba (ba tare da izinin mamallakinta ba) karya doka ne Karara! Duk Wanda yayi hakan bamu da sa hannu aciki domin bamu Koyar saboda haka ba, se don kare Kai da al’umma daga sharrin gurbatattun Yan kutse.

Cybersecurity, Penetration testing and ethical hacking tools – to be used for educational purposes ONLY. DISCLAIMER: Performing hacking attempts on computers that you do not own (without permission) is illegal! Do not attempt to gain access to device that you do not own.

Kuyi kokari ku sayi wannan
Courses ɗin domin farashin zai iya canzawa nan ba da daɗewa ba.

Scroll to Top